Subscribe Us

Header Ads

MUSIC : Sabuwa waka Rarara - Apc


A cikin wannan waka ce mawaki rarara ke furta cewa ance ya mutu to bai mutu ba har yanzu lokacin baiyi ba.ita dai wannan waka wakar jam'iyar apc chaji wanda yaje mulki a yanxu a nigeria wanda yake fadin irin ayyukan da shugaba muhammad buhari yayi.

Ga kadan daga cikin baitocin


Sai baba buhari apc

Baba buhari bai chi kudin taki ba

Baba buhari bai chi kudin fanshoba.

 Maimaita baba talakawa sun aminci.

Tattalin arziki kasa ya karu a lokacin baba.

Hausawa kance waka a bakin mai ita yafi dadi

Download Music Now

from Hausaloaded.com https://ift.tt/2Keizwv
via IFTTT

Post a Comment

0 Comments